Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Dokar da Shugaba Muhammadu Buhari ya kawo ta hada shi fada da Gwamnonin Jihohi. Da alamu Gwamnoni ba su so Kotu da Majalisun dokoki su zauna a kan kafafunsu.
Ɗalibar data kafa tarihin fita d sakamako mafi kyau a jami'ar Ibadan ta samu tallafin cigaba da karatu a kasar Amurka. Itace mace ta farko data fita da haka.
Rundunar yan sanda a jihar Akwa Ibom, ta bayyana kashe wasu da ake zargin yan fashin teku ne su huɗu a wani musayar wuta da suka yi, sun ƙwato jirgin ruwa.
An tabbatar da rasuwar fararen hula 10 a harin da yan Boko Haram suka kai a daren ranar Talata a garin Damasak, hedkwatar karamar hukumar Mobbar na jihar Borno.
Babbar kotun tarayya da ta samu shugabancin Mai shari'a Hadiza Shagari a ranar Laraba, ta yankewa gagararren mai safarar miyagun kwayoyi, Ibrahim Ali, hukunci.
Sai’da Saad Bugaje da ta soki yadda Gwamnan Kano ya fara yaki da COVID-19 ta na cikin matsala. Bugaje wanda ta ke aiki da Gwamnatin Kaduna ta na ganin barazana.
'Yan bindiga sun kashe wani masunci, Adamu Bala, a yayin da ya tafi rafi kama kifi a tsakanin Zango da Ungwan Ruhogo a karamar hukumar Zangon Kataf na jihar Kad
Wani rahoton Daily Nigerian ya nuna cewa gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni a ranar Laraba, 14 ga afrilu ya auri matarsa ta hudu, Hajiya Gumsu Sani Abacha..
Minista ilmi ya nada Shugabannin da za su kula da Ma’aikatun Gwamnatin Tarayya. Farfesa Idris Muhammad Bugaje, John Enaohwo da wasu sun samu kujerun gwamnati.
Labarai
Samu kari