Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira babban tashar jirgin kasa da kasa ta Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja daga birnin Landan bayan makonni biyu yana hutawa.
Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta ce rundunarta ta Operation Lafiya Dole ce ke rike da garin Damasak dake karamar hukumar Mobbar ta jihar Borno na arewaci.
Ɗan Sheikh Ja'afar Adam ya bayyana wa BBC Hausa abin da ya fi tunawa game da mahaifinsa, wanda aka kashe yana limancin sallar Asuba shekara 14 da suka wuce.
Ministan wutar lantarkin ƙasar nan, injiniya Sale.Mamman ya roƙi gafarar yan Najeriya saboda matsalar rashin hasken wutar lantarki da suka fuskanta kwanan nan.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya ce akwai alamu masu karfi da ke nuna cewa wasu jami’an gwamnatin Najeriya na hada baki da masu satar mutane a kasar nan.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta sako tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha bayan ya yi kwanaki biyu a hannunta yana ams
Kwamishinan Lafiya na jihar Kano, Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa ya bayyana cewa a kalla mutum 10 sun mutu sannan wasu 500 na kwance a asibiti bayan kwankwadar abin
Aisha Yesufu, wacce tana cikin waɗanda suka samar da fafutukar ceton ƴan matan Chibok ta Bring Back Our Girls, BBOG, da yan Boko Haram suka sace ta ce yawancin
Gwamnatin tarayya ta bada izinin cigaba da rijistan sabbin layukan waya bayan wata da watanni da sanya takunkunmin yin haka. Ministan Sadarwa, Dakta Isa Ibrahim
Labarai
Samu kari