Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Iyalan fitaccen malamin addinin musulunci na Kano, Sheikh Abdullahi Shehu Mai’Annabi, da aka sace tare da kaninsa da dalibansa 11 a hanyarsu ta zuwa Zamfara, kw
Yan sanda a jihar Kano sun ceto wata yarinya mai shekaru 15, Aisha Jibrin, da iyayenta suka kulle ta a daki tsawon shekaru 10 a Darerewa Quaters a karamar hukum
Wani dan Najeriya mai suna Abubakar Suleiman Idris, yace magoya bayan jarumar fina-finai, Rahama Sadaua, makiya Musulunci ne da yankin arewacin kasar Najeriya.
A farkon makon nan aka ji kori koci Jose Mourinho daga kungiyar Tottenham. Koci Mourinho ya bar Tottenham da kudi $20m a lalita sakamakon korar shi kafin 2023.
A kalla 'yan kasuwa 400 a fadin jihohi 8 na arewacin Najeriya aka kama sakamakon zarginsu da ake yi da daukar nauyin 'yan ta'addan Boko Haram da 'yan bindiga.
Iyayen dalibai 39 da aka sace a kwalejin FCFM Afaka Kaduna sun ce sun biya milyan 17 don sakin dalibansu amma yan bindigan mutum 10 kawai suka saki cikinsu.
Wasu masu garkuwa da mutanen da su ka tuba, sun zama Fastoci bayan Omega Power Ministries ta dauki nauyinsu da iyalansu, ta koya masu karatu da sana’ar hannu.
Shugaban kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Idris Kyari, ya bayyana cewa ba zasu kara farashin Litan man fetur a watan Mayun nan ba gaba daya a kasar.
A jiya ne Jam’iyyar PDP ta rantsar da sababbin shugabannin rikon kwarya a yankin Arewa ta yamma. ‘Yan kwamitin rikon kwaryan za su yi aiki na tsawon kwanaki 40.
Labarai
Samu kari