Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Wasu shugabannin Kungiyoyin Arewa da Kudu su na barazanar barkewa daga Najeriya. NINAS ta ba gwamnatin tarayya wasu sharuda 5 na cigaba da zama a Najeriya.
Michael Wetkas, wani shaidar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, ya yi zargi tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido da karbar cin hanci daga hannun yan kwangila d
Wasu gugun yan bindiga sun halaka jami'an tsaro da suka hada da dakarun sojojin ruwa uku da 'yan sanda uku a wurare mabanbanta a jihar Anambra a ranar Alhamis.
Wasu masana a kasar Arewa su na so NSA, Monguno ya ajiye aiki a Gwamnatin Buhari. Kungiyar NONIP ta na so Janar Monguno ya bar kujerar NSA na cewa an sace $1bn.
Wata amarya 'yar arewacin Najeriya ta shiga kanun labarai a kafafen sada zumunta bayan bidiyonta na ranar aure ya karade kafar. Ta bayyana sanye da fuka-fukai.
Buba Marwa, shugaban NDLEA ya yi kira ga yiwa 'yan takarar neman kujerun gwamnati da daibai a manyan makarantu da a yi musu gwajin shan miyagun kwayoyi kowa.
Adams Oshiomhole, tsohon gwamnan jihar Edo kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC, ya janye zargin handama da sata da yayi wa Samuel Ortom, gwamnan jihar Binuwai.
Shugaban NDLEA ya ba iyaye shawarar yadda za a rage shaye-shaye. Buba Marwa ya ce ya kamata takardar shaidar rashin ‘shaye-shaye’ ta zama cikin sharudan aure.
Bayan shekaru 2, Gwamna ya bayyana abin da ya sa PDP ta sha kashi a zaben 2019. Bala Mohammed ya hakikance a kan cewa jam'iyyar PDP ce ta lashe zaben da aka yi.
Labarai
Samu kari