Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne a halin yanzu sun kai hari kauyukan Yar Doka da Kongo a yankin Magami da ke karamar hukumar Gusau na jihar Zamfara, Daily Tru
'Yan sanda sun samu nasarar cafke wasu da ake zargin 'yan bindiga ne. An kama su da tare da wasiku da suke tura wa mutane cewa a basu kudi ko su sace mutane.
Majalisar dattawa a ranar Laraba ta amincewa gwamnatin tarayya ta karbi sabon bashin $1.5bn da €995m daga kasashen waje. A lissafin da muka buga, wannan kudi.
Hukumar tara kudaden shiga na jihar Kaduna, KADIRS, ta kulle hedkwatar hukumar rarraba lantarki na jihar Kaduna (Kaduna Electric) kan kin biyan haraji da ya kai
Mazauna garin Kano sun koka matuƙa saboda tashin gwauron zaɓi da farashin ƙanƙara yayi duk kuwa da shigowar watan azumin Ramadana, ga yanayin zafi da ake ciki.
Karamin ministan Ilimi a Najeriya ya nuna damuwa kan yawaitar sace dalibai a fadin kasar. Ya bayyana cewa, dukkan 'yayansa a makarantun gwamnati suke karatu.
An bindige wani makiyayi Fulani, Muhammed Maikudi, a dajin Ifira Akoko da ke karamar hukumar Akoko ta Kudu na jihar Ondo, Daily Trust ta ruwaito. Rahotani sun c
A wannan lokacin da zamanin, matasa a Najeriya suna ta fadawa harkar noma wacce suka mayar da ita sana'a.Samuel Ogbole matashi ne da ya fada aikin noma da salo.
Ku na da labari a makon nan ne Marshal Idriss Déby Itno ya mutu wajen kare kasar Chadi da ya yi shekaru sama da 30 ya na mulki, tun da ya yi juyin-mulki a 1990.
Labarai
Samu kari