Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Wata likita yar Najeriya mai suna Ikea Bello ta sanya ‘yan Najeriya a shafukan sada zumunta cikin mamaki bayan ta yi gagarumin biki don murnar mutuwar aurenta.
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja, ta kama wasu mutane huɗu (4) da ake zargin suna da hannu a kisan wani ma'aikacin asibiti kwanaki kaɗan kafin bikinsa.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da wasu ma'aikatan jinya biyu da ke bakin aiki a babban asibitin Idon da ke Kajuru.
An yi jana'izar Alhaji Aliyu Kwarbai, Sarkin Mota, direban tsohon firimiyan yankin arewa, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto a garin Kaduna, Daily Trust ta ruwai
Gwamnatin Buhari ya bayyana dalilan da suka sa aka gagara magance matsalaolin 'yan bindiga a kasar. Akume ne ya bayyana haka a wani taron kaddamar da littafi.
Farfesa Samuel Achi, tsohon malami a Jami'ar jihar Kaduna ya bayyana yadda aka kashe dansa, Sunday, a masallacin Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, ATBU, da ke Bau
Hausawa suka Juma'ar da za ta yi kyau, daga Laraba akan ganeta. Jiya Laraba, 21 ga watan Afrilu, 2021, jihohin Najeriya akalla biyar sun fuskanci hare-hare.
Shugaba Hafsoshin Sojin kasan Najeriya, Laftanan Janar Ibrahim Attahiru, ya bayyanawa majalisar dattawa cewa a kara musu kudi don siyan makamai da kayan yaki.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki reshen jihar Kaduna ta kafa tarihi yayinda ta gudanar da jarrabawa ga masu neman takarar ciyamomi a cikinta.
Labarai
Samu kari