Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Hukumar dake kula da sadarwar ƙasar nan, NCC, ta sanarda kama mutane biyar waɗanda take zargi da laifin gunadar da kasuwancin layin waya ba bisa ƙa'ida ba.
Majalisa ta ce ba ta hana a kawo korafin Ministan sadarwa ba. Femi Gbaja ya fadi dalilin da ya sa Majalisa ta ki tattaunawa game da dambarwar Dr. Isa Pantami.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin sabbin alkalai 18 na kotunan daukaka kara a Nigeria, The Cable ta ruwaito. Kwamitin Kolin Shari'a ta Kasa, NJC
Jerin kasashen Afrika da ‘Ya ‘ya su ka gaji mulki bayan mutuwar Shugaban kasa. Akwai wasu kasashe 9 da Iyaye su ka mutu su ka bar ‘Ya ‘yan cikinsu a kan mulki
Shahrarren Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi, ya bayyana cewa ya daina sulhu da yan bindiga ne saboda gwamnatin jihar ta nuna ba ta son haka.
Mahara a ranar Laraba sun halaka sun kashe wani basarake, Cif Hyacinth Ajon da wasu mutane uku a wasu hare-hare daban a Karamar Hukumar biyu ta Jihar Benuwai.
Wuta ta kama a wani yankin hedkwatar 'yan sanda ta jihar Delta a yau Alhamis. An ruwaito cewa, babu asarar rai kuma 'yan sandan sun yi kokarin kwashe takardunsu
Yan Najeriya da yan kasuwa na wahala sakamakon rashin isasshen wutan lantarki a kasar. Bankin duniya ya ce yan kasuwa na asarar $29bn a shekarar sakamakon haka.
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta na cacar N4.6bn a kowace ranar Allah duk da cewa tun tuni gwamnan nan ta ke wakar cewa ta daina biyan tallafin man fetur.
Labarai
Samu kari