An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Wasu da ake zargi ƴan kungiyar masu neman kafa kasar Biafra, IPOB, sun yi wa makiyaya fulani 19 yankan rago a Igbariam da ke ƙaramar hukumar Oyi ta jihar Anambr
Rigima ta ɓarke tsakanin jam'iyya mai mulki APC da abokiyar hamayyar ta PDP a jihar Lagos bayan APC ta bayyana adadin mutanen da tayiwa rijista a faɗin jihar.
Wasu yan bindiga Sun kai farmaki wata unguwa a ƙaramar hukumar Zariya dake jihar Kaduna, sun yi awon gaba da mata, kuma sun jikkata mutane huɗu ranar Lahadi.
'Yan bindiga sun hallaka wani DPO tare da jami'ansa 8 dake masa rakiya a wani dauki da rundunar ta kai in da aka kai hari a jihar Kebbi. An nemi taimakon soji.
Gwamnatin Buhari ta bayyana kudurin ta na ci gaba da tallafawa talakawa da kudin Survival Fund. A baya gwamnatin ta biya 'yan Najeriya da dama tallafin, za a ci
NAF tace zata gudanar da bincike kan zargin da ake mata cewa ta kai hari kan sojoji a Mainok, jihar Borno. Rahoton yace jami'an soji sama da 20 ne suka Mutu.
'Yan bindiga sun sace wasu daga cikin daliban Jami'ar Koyon Aikin Noma da ke Makurdi, FUAM, a jihar Benue, Daily Trust ta ruwaito. Mahukunta makarantar sun tabb
'Yan Boko Haram sun addabi mutanen garin Geidam, a jihar Yobe, in da suka dinka luguden wuta tsakaninsu da sojojin Najeriya. Mutanen gari sun fara tserewa.
An ji sautin harbe-harbe a kusa da Alaba Rago, wata babbar kasuwa dake kusa da jami'ar jihar jihar Legas a safiyar ranar Litinin. Ganau ba jiyau sun tabbatar.
Labarai
Samu kari