Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya ranshar da sabon sanata, Sanata Frank Ibezim, wanda zai wakilci mazaɓar Imo ta arewa a majalisar dattijai.
An shiga firgici a layin Douglas da ke Owerri babban birnin jihar Imo a yayin da wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suke kokarin afkawa yankin Hausawa
Daraktan ƙungiyar magoya bayan Bola Tinubu, ya bayyana dalilin da yasa yan arewa zasu fi son Tinubu ya zama magajin shugaba Buhari a babban zaɓen dake tafe 2023
Sheikh Gumi ya sake kira ga gwamnatin Najeriya da ta yi afuwa ga ‘yan bindigar da ke yin barna a fadin arewa, cewa wadanda ya tattauna da su sun daina ta'asa.
Gwamnatin jihar Neja ta yi nasarar kame wasu bata-gari da ke kai wa 'yan Boko Haram bayanai kan tsaro da sojojin Najeriya. An kame mutum tara ciki har da likita
Gwamna Aminu Masari na Katsina ya shaida cewa, Najeriya na fuskantar matsaloli ne a matsayin wata alama ta zuwan ci gaba. Yace za ji dadi da hakan da yardar All
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Borno a daren ranar Litinin don tattauna mafita kan matsalolin tsaro da sauran batutuwan da suka shafi kasa.
Rahotanni daga garin Mainok sun tabbatar da cewa akalla sojojin Najeriya 33 ne suka rasa rayukansua fafatawarsu da mayaƙan Boko Haram da kuskuren jirgin NAF.
Dururuwan mutanen da suke zaune sansanin yan gudun hijira sun rufe babban titin Makurdi zuwa Lafia kan mutuwar wasu mutane 10 da ake ce makiyaya ne suka kashe a
Labarai
Samu kari