Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
An yi jana'izar uwargidan marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, Hajiya Maryam Ado Bayero wacce aka fi san da Mai Babban Daki.Hajiya Maryam ita ce mahaifiya.
Dr. Isa Ali Pantami ya bayyana cewa ana yunkurin wallafa bidiyoyin bogi a kansa. Ministan da aka taso gaba, ya fallasa sabuwar makarkashiyar da ake yi masa.
Maalisar koli ta Musulunci NSCIA ta bayyana ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Pantami a matsayin mutum mai son zaman lafiya da rikon amana.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kashe jami'an rundunar 'yan sanda tara ciki har da wani babban jami’in dan sanda (DPO) a karamar hukumar Sakaba ta jihar.
A wani rikici a jihar Imo, an lallasa wani kwamishina tare da wasu mutane a wani yankin jihar. An kuma harbi kwamishinan a wani bincike da aka gudanar daga tush
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana umara Zulum, ya mika ta'aziyyarsa da jajensa ga iyalan sojojin da suka rasu a cikin kwanakin karshen mako yayin yaki da.
Yan ta'addan kungiyar Boko Haram ta kafa tuta a kauyen Kaure da ke Shiroro a karamar hukumar jihar Niger, Daily Trust ta ruwaito. Gwamna Abubakar Sani Bello ne
Hukumar da ke kula da kafafen watsa labarai a Nigeria, NBC, ta dakatar da gidan talabijin na Channels Television daga watsa shirye-shirye saboda saɓa dokokinta.
Ana shirin ba kamfanonin lantarki 11 damar yin sama da kudin shan wuta a Najeriya. Akwai yiwuwar idan an karkare zaman da ake yi, farashin shan wuta zai tashi.
Labarai
Samu kari