Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin APC da ta yi alkawarin za ta ba Talaka karatu ta ribanya kudin karatun Jami’a. Jihar Kaduna ta yi wa wasu Dalibai karin kashi 2000% a kudin makaranta.
A wani sabon harin 'yan ta'adda a kasar Chadi, an hallaka sojojin kasar 12 yayin da su kuwa suka kashe 'yan ta'adda 40 a fafatawar. Sun gudu sun bar gawarwakin.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya roƙi ƙasar Amurka ta taimakawa Najeriya wajen yaƙin da take yi da yan ta'adda, Shugaban yace Najeriya na cikin mawuyacin hali.
Bayan miyagun hare-haren da 'yan Boko Haram suka kai a garin Geidam dake jihar Yobe a ranar Juma'a, 23 ga watan Afirilu, sun raba wasika ga mazauna yankin yayi.
‘Yan Majalisar Tarayya sun bukaci Buhari ya dauki babban mataki a kan matsalar tsaro. Majalisa ta nemi ganin Mai ba Shugaban kasa shawara kan sha’anin tsaro.
Mayakan kungiyar Boko Haram sun tafka ta'adi a jihar Niger a yayin da suka ci zarafin wasu matan aure da suka basu umurnin su dafa musu abinci, Daily Trust ta r
Daga jiya zuwa yau, an kai hare-hare da su ka yi sanadiyyar mutuwar mutane. Miyagu sun shiga Borno, Anambra, da Kaduna, sannanBoko Haram sun fara karfi a Neja.
Opeyemi Bamidel, sanata mai wakiltar mazabar Ekiti ta tsakiya, yace bashi da tabbacin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya san halin da tsaron kasar nan ke.
Yan bindiga sun fitar da bidiyon daliba mai juna biyu da suka sace daga Kwallejin Nazarin Gandun Daji da ke Afaka a Jihar Kaduna. An sace ta ne tare da sauran d
Labarai
Samu kari