Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Dan majalisa ya bayyana cewa, akwai yiyuwar bijiro da batun tsige shugaba Muhammadu Buhari idan aka gagara samun mafita mai dorewa kan lamuran rashin tsaron kas
Saukin kan mataimakin kwamishanan yan sanda Abba Kyari ya birge mabiya shafukan sada zumunta da dama bayan hotunan shi yana tuka babur sun bayyana a yanar gizo.
Dakarun sojin Kamaru a ranar Litinin,26 ga watan Afirilu sun fatattaki wasu mayakan Boko Haram da suka kai farmaki garin Wulgo na jihar Borno dake yankin arewa.
Rahotanni sun kawo cewa kimanin Sojoji 18 ne suka rasa rayukansu bayan ‘Yan Boko Haram sun kai hari sansanin su da ke Bono, da dama sun jikkata, wasu sun bata.
Akalla kilo miliyan biyu na miyagun kwayoyi, wanda kudin su ya kai Naira biliyan 80 hukumar NDLEA ta kama a cikin watanni uku, cewar shugabanta Buba Marwa.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta caccaki shugaba Buhari kan nuna rashin damuwa da halin da 'yan Najeriya ke ciki na rashin tsaro. Sun ce cin zaben 2023 ne kadai a gaba
Honorabul Abdulrazak Namdas me wakiltar Mazabar Jada / Ganye / MayoBelwa / Toungo na Jihar Adamawa ya koka kan yadda yanayin rashin tsaro ya tabarbare a kasar.
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta ce yan kungiyar IPOB da hukumar tsaron da suka kafa ESN sun sayi bama-bamai da suke niyyar tayar da tarzoma da su a jihar Imo.
Kungiyar kiristoci ta ECWA ta bukaci shugaba Buhari ya yi murabus idan ba zai iya magance matsalar tsaro da kasar ke fuskanta ba. Sun ce lamarin ya wuce misali.
Labarai
Samu kari