Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Garuruwan da yan bindiga suka addaba a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja sun tattauna da ‘yan ta’adda domin tsagaita wuta tare da dawowar zaman lafiya.
Yan bindiga sun kai hari ofishin rundunar yan sanda ke Nkporo a karamar hukumar Ohafia ta jihar Abia, The Nation ta ruwaito. Maharan sun kona babban ginin cijin
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yayi kira ga gwamnatin tarayya da ta kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi kasar nan,inda yace.
Ɗaliban jami'ar koyon aikin gona (FUAM) jihar Neja, waɗanda aka sace kwanakin baya sun kuɓuta daga hannun yan bindiga. Kakakin yan sanda ya tabbatar da haka.
Shugaban hukumar INEC na kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da hakan a ranar Laraba yayin taron yini guda da aka gudanar don sauraron laifukan zabe na 202
Kwamitin zartarwa na kasa, FEC, ta amince da shirin rage talauci da habbaka kasa, NPRGS, da kwamitin bawa shugaban kasa shawara, PEAC, ta gabatar. Femi Adesina,
Majalisa ta tabbatar da nadin Salisu Garba a matsayin alkalin alkalai na kotun babban birin tarayya, FCT, Abuja, The Cable ta ruwaito. An tabbatar da nadin Garb
Tsohon shugaban majalisar dattijai, Dr. Abubakar Bukola Saraki, ya kira yi shugaba Ƙasa Buhari da ya nemi taimako a duk inda yake tunanin za'a taimaka masa.
Har yanzu kungiyar kwallon kafa ta Barcelona na cikin duhu a kan makomar Kyaftin Lionel Messi wanda kwangilarsa zata kare a karshen wannan kakar ta bana din nan
Labarai
Samu kari