Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Jami'an tsaro na hukumar Amotekun sun kori ƴan arewa da adadinsu ya kai 137 daga dazukan jihar Ondo. A cewar jaridar Vanguard waɗanda aka kora ɗin suna zaune ne
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayi Allah wadai da jerin hare-haren da wasu yan bindiga suka kai jihohin Benuwai da Anambra, shugaban yace zai ɗauki mataki.
Sheikh Gumi ya yi kira ga gwamnati da kada ta ɗauki lamarin yan bindigar da suka sace ɗaliban jami'ar Greenfield Kaduna da sauki, yace ya kamata a basu kuɗin.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i, ya bayyana yadda alakarsa tayi tsami tsakaninsa da tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan, tun a shekarar 2006.
A ranar Talata gwamnatin tarayya ta bukaci kwamitin albashi da ta sake duba tsarin albashi tare da zabge yawan hukumominta. Ministan kudi, kasafi da tsari tace.
Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin tarayya da ta sake dawo da hafsoshin soji maza da mata wadanda suka yi ritaya a matsayin mafita don magance matsalolin tsaro.
Miyagun ‘Yan bindiga cikin basaja sun yi garkuwa da Shugaban Miyetti Allah a jihar Kogi. Miyagun sun kutsa har cikin gida, sun yi garkuwa da Shugaban Makiyaya.
Za a ji cewa an gano wanda Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya ke goyon baya a zaben 2023. Obasanjo ba ya goyon bayan Tinubu, ya na tare da Adesina.
Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya shawarci ƴan Nigeria su tuba daga zunuban da suke aikatawa su kuma yi addu'ar kawo karshen matsalolin tsaro a kasar nan, The
Labarai
Samu kari