Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kama mutane 3 dauke da kayan sojoji buhuna 47 a jihar Legas. An kama mutanen da kwalaye 80 na miyagun kwayoyi.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta kama mutane 3 dauke da kayan sojoji buhuna 47 a jihar Legas. An kama mutanen da kwalaye 80 na miyagun kwayoyi.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Lai Mohammed ya caccaki jam'iyyar PDP dake zargin gwamnatin tarayya da yin sakaci a lamarin tsaron kasar. Ya ce ba laifin gwamnatin tarayya bane, na jihohi ne.
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammadu Badaru, a ranar Talata ya ankarar da mutanen jiharsa su rika saka ido kan abubuwan da ke faruwa a garuruwansu bayan rahotannin z
Musulman Najeriya sun yi tir da karin kudin karatun da Gwamna Nasir El-Rufai ya yi. MSS ta roki Gwamnatin Kaduna ta sassautawa al’umman da talaka su ka fi yawa.
Wata 'yar Najeriya tana tsaka da shan suka a dandalin sada zumunta bayan ta fasa auren wani saurayinta da ta sa ya biya kusan naira miliyan daya na aurensu.
Babban malamin addini, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya bayyana cewa yan ta'addan Boko Haram ne suka sace daliban Greenfield dake Kaduna ba yan bindiga ba.
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna, yace akwai matukar hatsari abinda gwamnatin take yi na nuna halin ko in kula a kan garkuwa da 'yan jami'ar Greenfield da aka.
Wata kungiyar matasa, Tiv Youth Advancement Vanguard (TYAV), tayi kira ga gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom, da ya hada kai da gwamnatin tarayya da samar da maf
Biyo bayan barazanar kashe sauran daliban da ke hannunsu, 'yan bindiga sun sake sakin wani dalibi na jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, in mahaifiyarsa.
Wani ‘Dan Majalisar jihar Katsina ya kubuta daga hannun Masu garkuwa da mutane. Wasu sun kyankyasa wa ‘dan siyasar da harin, sai ya bi ta barauniyar hanya.
Labarai
Samu kari