Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce wadanda suka katse kasuwanci a jihar da sunan yajin aiki zasu dandana kudarsu, jaridar The Cable ta ruwaito.
Abubakar Malami, antoin janar na tarayya kuma minsitan shari'a,ya ce gwamnatin tarayya ta samo sama da dala miliyan 700 a cikin shekaru hudu na daga cikin kudi.
Jiya ‘Dan wasa Kelechi Iheanacho ya zura kwallo a kowace rana a kakar 2021.Daga ranar Litinin zuwa Lahadi, babu ranar da Kelechi Iheanacho bai ci kwallo ba.
Gimba Kumo, tsohon sirikin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce bai taba samun gayyata daga hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta (ICPC) ba kafin ta ce tana.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da manyan PDP da Kwankwasiyya, bayan ya dawo daga Umrah. Kwankwaso ya zauna da shugabannin PDP, an cigaba da shirin 2023.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban kwamitin koli ta harkokin musulunci, NSCIA, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya ce ba za a yi yaki ba a Nigeria duk da kiraye-
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta dakatar da yajin aikin da take yi a jihar Kaduna biyo bayan yanke shawarar da shugaban kungiyar da mambobinta suka yi. Ya bayyan
Majalisar dattawa a ranar Laraba ta gabatar da sabuwar dokar haramta biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa. Ezrel Tabiowo, hadimin shugaban majalisar dattawa
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da wani hari da miyagun 'yan bindiga suka kai karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna inda suka kashe mutum 8 tare da kone.
Labarai
Samu kari