Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya roƙi masu sukar majalisar dokokin ƙasar nan cewa su musu adalci, su duba irin ayyukan da suke yi a ƙasa.
A kwanakin baya, kungiyar gwamnonin Najeriya NGF karkashin Gwamna John Kayode Fayemi, ta kafa kwamiti na musamman domin duba lamarin cire tallafin man fetur.
Rahoto ya bayyana cewa, an kashe 'yan sanda sama da 120 a cikin watanni kasa da shida a yakunan kudu maso gabas da kudu maso kudancin Najeriya tare kone ofishin
Rahotannin tsaro na bayyana cewa, rundunar ISWAP ta afkawa mafakar Boko Haram, inda suka hallaka shugaban Boko Haram Shekau. An ce kuma shi ya kashe kansa.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, yace ya zama wajibi Najeriya ta fara shirye-shiryen daina dogara da albarkatun man fetur, ta shirya komawa ƙarbar haraji.
Ministan tsaro, Bashir Magashi, ya ce nan babu dadewa za a shawo kan matsalar rashin tsaro kuma Najeriya zata samu zaman lafiya. Jaridar The Cable ta ruwaito.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana yadda ta kame wasu 'yan bindiga sama da 130 a wasu sassan jihar Benue cikin kankanin lokaci. Rundunar ta ba jami'anta lambar yabo
Kin kafa gwamnati da wuri zai zama laifi a tsarin mulki da dokar Najeriya. Idan aka shafe kwanaki 30 ba a nada Ministoci ba, Majalisa ta na so ta tsige shugaba.
Jami'an kwastam sun yi nasarar kame wata motar kamfanin Dangote makare da buhunan haramtacciyar shinkafa 'yar kasar waje. Tuni aka kame buhuna 600 a motar.
Labarai
Samu kari