Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Gwamnan Jihar Ebonyi, Dave Umahi, a ranar Alhamis, ya bawa fusatattun matasan kudu cewa gwamnonin kudu maso gabas za su mara musu baya idan ba a magance matsala
Yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe wani limamin katolika, Rev. Fr. Alphonsus Bello, yayinda suka yi garkuwa da wani, Rev. Fr. Joe Keke a Katsina.
Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da Naira miliyan 155 ga Ma'aikatan Harkokin Addinin Musulunci na jihar domin siya wa malamai babura a jihar domin su rika yin d
A makon jiya aka samu N1bn a akawun din wani Ma’aikacin gwamnati a Najeriya. Mr. Abdulrasheed Bawa ya yi wannan bayani a lokacin da ya je majalisar dattawa.
Manyan shugabannin yan bindigan jihar Zamfara, Dogo Gide da Black 'Baki' sun ja kunnen manoman wasu yankuna akan cewa sai sun fara musu aikin gonakinsu kafin su
Yunkurin kare Makiyaya ya jawo Gwamnan Ondo, ‘Yan Majalisa sun soki Abubakar Malami. Kakakin Majalisa ya yi kaca-kaca da Ministan shari’a, ya ce yayi murabus.
Gwamnatin jihar Kaduna da kungiyar kwadagon Najeriya NLC sun yi yarjejeniya kan shirin sallamar ma'aikata kimanin 7000 da gwamnatin El-Rufa'i ke shirin yi.
Za ku ji ainihin yadda Sojojin ISIS akalla 300 ne su ka shiga dajin Sambisa a ‘yan watannin nan. Wadannan mayaka ne suka yi sanadiyyar mutuwar Abubakar Shekau.
Ma'aikatar Noma da Raya Karkara, a ranar Alhamis ta tabbatar da abin da wani takardar gwamnati ya kunsa tana mai cewa takardar sahihi ne kuma ta gina wa makiyay
Labarai
Samu kari