Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Wasu yan bindiga sun sake kai hari ofishin hukumar zaɓe INEC a jihar Enugu ranar Lahadi da daddare, sun banka wuta a ofishin, amma an samu nasarar kashe wutar.
Mun tattaro jerin masu harin kujerar Gwamna Abdullahi Ganduje a zaben 2023. Daga ciki akwai Nasir Gawuna, Barau Maliya, Kabir Rurum da Tsohon Gwamna Kabir Gaya.
Kwamishinan noma s jihar Sokoto, Alhaji Arziƙs Tureta, ya rigamu gidan gaskiya bayan fama da doguwar rashin lafiya, ya rasu ya bar mata biyu d 'ya'ya bakwai
Dan majalisar wakilai, Abdulrazaq Namdaz, ya bada labarin yadda ya kusa shiga jirgin saman da yayi hatsari har ya kashe shugaban sojin kasa, Ibrahim Attahiru.
Wasu mazauna garin Gauraka da ke karamar hukumar Tafa na jihar Niger, a ranar Litinin sun tare titin Abuja-Kaduna suna zanga-zanga kan yawan sace mutane da ake
Allah ya yiwa wani ministan Sardauna rasuwa. Rahoto ya bayyana cewa, ministan shine surukin ministan noma na yanzu, Sabo Nanono, da wasu sauran manya a gwamnati
Sanata Abaribe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijan Najeriya, yace mafi yawan cin shugabannin siyasa a Najeriya ba su san matsalolin al'ummar su ba.
A ranar Asabar, 22 ga watan Mayun 2021,Daily Post ta ruwaito wani rahoto inda take ikirarin cewa wasu mutum biyu sun fita da kumbo daga jirgin da yayi hatsari.
Shugabannin Fulani da Tibi a jihar Taraba sun amince da tsagaita wuta da nufin kawo karshen rikicin da ke tsakanin kabilun biyu da ya yi sanadin asarar rayuka a
Labarai
Samu kari