Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin a sauke tutoci domin karrama marigayi Ibrahim Attahiru. shugaban sojin kasa da sauran sojoji 10 da suka rasu.
Bayan ta tabbata rade-radin nada Janar Danjuma Ali-Keffi ba gaskiya ba ne. Daga birne Janar Ibrahim Attahiru, an fara zancen wa zai zama Magajinsa a Najeriya.`
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yi kira ga mutanensa da su yi kokarin mallakar bindiga da sauran makamai don kare kansu daga kisan Fulani makiyaya a Bunue.
Jiya ‘Yan bindiga sun mamayi Jami’a tsaro, sun kona ofishin INEC na 22. Ana saura kwana 150 ayi zaben Gwamna a Anambra, ‘Yan iskan gari sun cinnawa INEC wuta.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kira matar marigayi shugaban rundunar sojin ƙasa, Mejo Janar Ibrahim Attahiru, ta wayar salula, yace mijinta gwarzo ne.
An ruwaito cewa, 'yan bindiga sun hallaka wasu mutane tare sace dukiyoyin al'umma a wasu sassan jihar Sakkwato. Sun kuma fatattaki al'ummomin yankin a harin.
Jami'an rundunar sojin sama, sun fatattaki yan bindiga a jihar Kaduna, sun sami nasarar kuɓutar da mutanen da suka sace a ƙaramar hukumar Igabi dake jihar.
Wasu yan bindiga sun sace mutum huɗu a jihar Ogun, daga cikin su akwai wani ɗalibin jami'ar koyon aikin gona FUNAAB dake Abekuta da lakcara a jami'ar TASUED.
Ma'aikatar harkokin addinin Musulunci na kasar Saudiyya a ranar Lahadi ta bayar da sabbin umurni game da amfani da na'urar amsa kuwa watau Sifika na waje..
Labarai
Samu kari