Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Wasu mazauna garin Gauraka da ke karamar hukumar Tafa na jihar Niger, a ranar Litinin sun tare titin Abuja-Kaduna suna zanga-zanga kan yawan sace mutane da ake
Allah ya yiwa wani ministan Sardauna rasuwa. Rahoto ya bayyana cewa, ministan shine surukin ministan noma na yanzu, Sabo Nanono, da wasu sauran manya a gwamnati
Sanata Abaribe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijan Najeriya, yace mafi yawan cin shugabannin siyasa a Najeriya ba su san matsalolin al'ummar su ba.
A ranar Asabar, 22 ga watan Mayun 2021,Daily Post ta ruwaito wani rahoto inda take ikirarin cewa wasu mutum biyu sun fita da kumbo daga jirgin da yayi hatsari.
Shugabannin Fulani da Tibi a jihar Taraba sun amince da tsagaita wuta da nufin kawo karshen rikicin da ke tsakanin kabilun biyu da ya yi sanadin asarar rayuka a
Rahoto ya bayyana cewa, matar mataimakin shugaban kasar Najeriya, Dolapo Osinbajo, ta kai ziyarar ta'aziyya zuwa gidan jami'an sojojin da Najeriya ta rasa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, za ta gurfanar da wasu mutane da take zargin 'yan Boko Haram ne su kimanin 5,800. An kama su ne a wasu samame daban-daban.
Za a ji Saudi Arabiya ta kawo sababbin dokoki, ta kayyade wadanda za a ba damar aikin Hajji. Annobar COVID-19 ta sa kasar Saudi Arabiya ta rage yawan jama’a.
Masu kiran Gwamnan Kogi ya yi takarar Shugaban kasa sun yi taro a Ibadan. Yahaya Bello ya ce zai yi maganin sha’anin rashin tsaro idan ya zama Shugaban kasa.
Labarai
Samu kari