Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Shugaban kamfanin BUA ya bada kudi domin gina abubuwan more rayuwa a UNIMAID. AbdulSamad Rabiu ya na kashe N40bn domin inganta harkar ilmin Afrika duk shekara.
Najeriya ta yi matukar rashin jami'an soji masu kokari. Mun kawo muku takaitaccen tarihin sojoji 10 da suka mutu tare da Janar Attahiru a hadarin jirgin sama.
Hukumar kula da makarantun frimare ta jiha, SUBEB, ta jihar Niger ta kori malaman makarantun frimare 20 a sassan jihar daga aiki saboda satifiket ɗin bogi da ra
Shehu Sani ya shawarci majalisar wakilai kan yunkurin soke bautar kasa a karkashin shirin NYSC. Ya ce a ba matasa horon soja ya fi kawai a tura su su magance
Manjo Nura Hamza,daya daga cikin sojin da suka rasu a hatsarin jirgin sama na ranar Juma'a, 21 ga watan Mayun 2021 kuma an san shi da taimakon marayu da gajiya.
Shugabannin kungiyar Southern Leadership Conference sun yi wa AGF, Abubakar Malami SAN raddi. Ana cigaba da hurowa Ministan shari’an ya sauka daga kujerarsa.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa mutuwar shugaban rundunar sojin ƙasa, Mejo Janar Ibrahim Attahiru, ta kara jefa Najeriya cikin wasu matsaloli.
Yan bindiga sun sace matar shugaban matasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a jihar Oyo, Mrs Arikeade Oni-Salawu, a daren ranar Lahadi. Daily Trust
'Yan sanda, sun kame wasu mutane hudu da laifin yin awon gaba da tirela makare da fulawar Golden Penny. An ruwaito yadda aka kame su bayan kwanaki da yawa.
Labarai
Samu kari