Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Wasu yan bindiga da ake zaton makiyaya ne sun halaka manoma sama da guda dari a garuruwa hudu da ke karamar hukumar Katsina-Ala ta jihar Benue, sun kon gidaje.
Wasu tsagerun ya bindiga sun kai hari Iwolo Oghe, ofishin hukumar yan sanda Najeriya dake Ezeagu, jihar Enugu. Guardian ta tattaro cewa yan bindigan sun hallaka
Mutane sun tofa albarkacin bakunansu a kan wani bidiyo da ya bayyana na dan Najeriya da ke korafi a kan azabar da matarsa ke gana masa har ta kai ya bar gida.
Gwamnonin kudancin Najeriya 17 sun caccaki mai magana da yawun shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, bisa jawabin da ya saki "sanarwar da gwamnonin sukayi na haram
Sabbin jami'an tsaron yankin kudu maso gabas tare da taimakon rundunar yan sanda sun sami nasarar cafke wasu yan bindiga 37 dake shirin kai hari ofishin INEC.
Wani shararren Malamin addini, wanda shine Limamin jami'ar Maiduguri, Dr. Imam Goni Muhammad Ali Gabchiya, ya saki katin gayyata zuwa daurin auren yaransa 10.
Wata tankar Dakon man fetur da direban ta ya kasa sarrafata ta faɗi kuma ta fashe a Lagos, mutanen dake yankin sun sha gudu sosai domin tseratar da rayuwar su.
Babban hafsan hafsoshin sojin Najeriya ya bukaci sojoji da su ci gaba da aiki tukuru kamar yadda suka saba, kuma kada su bari jimamin mutuwar Janar Attahiru ya
Gwamnan jihar Ribas, Nyewsom Wike ya bayyana cewa babbar jam'iyyar adawar kasar ta People’s Democratic Party (PDP) za ta sha wuya idan har ya fice daga cikinta.
Labarai
Samu kari