Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Kungiyar CSO ta ce allan-baran majalisa ba ta isa ta soke shirin bautar kasa na NYSC ba. Kungiyar ta ce sam ba zai yiwu ba saboda wasu dalilai da ta bayyana.
Majalisar Tarayya ta zargi Ministan shari’a, Abubakar Malami da rashin gaskiya. Ana binciken ofishin AGF, Abubakar Malami SAN da zargin laifin cin kudin sata.
‘Yanuwa da Abokan arzikin wadanda aka sace a Neja sai sun shiga matsala. ‘Yan bindiga sun buda wuta, sun bukaci a biya N100m kafin a fito da mutanen da aka sace
Sarkin Musulmi yana so ayi karin-haske kan kudin satar da ake ikirarin karbewa.Sultan ya ce al’umma ta na bukatar gwamnatin tarayya ta fadi inda ake kai kudin.
Rundunar yan sanda ta yi ram da wani jsmi'in soja da take zargin yana da hsnnu a kisan wani shahararren ɗan kasuwa a ƙaramar hukumar Ikot Abasi, jihar Akwa Ibom
Ƴan bindiga sun kashe mutane 10 sun kuma sace wasu da dama a ƙauyuka biyar da ke ƙaramar hukumar Bungudu na jihar Zamfara, The Punch ta ruwaito. Wani mazaunin g
Hukumar EFCC ta kama wani hamshakin dan siyasa kuma dan kasuwa dake jihar Neja, Mohammed Umar bisa zargin damfarar wani matashi N200,000 wadanda ya amsa da suna
Fusatattun jama'a sun bankawa wata mahaukaciya wuta a yankin Abule Ado dake jihar Legas a ranar Litinin, 'yan sanda suka tabbatar.Matar da aka kone an kama ta.
Hukumar NSCDC ta jihar Jigawa ta kai samame a cikin jihar inda tayi nasarar damkar masu wasu matasa 2 masu safarar miyagun kwayoyi a karamar hukumar Babura, The
Labarai
Samu kari