Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin Buhari ta yi Allah wadai da tsare shugaban kasar Mali da aka yi a makon nan. Gwamnatin Buhari gwamnati ta nemi sojojin suyi gaggawan sakin shugaban.
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, tace har yanzun tana kan bakarta cewa jam'iyyar APC na da hannu a hare-haren da ake kaiwa ofisoshin hukumar zaɓe ta ƙasa INEC.
Jaja Wachuku, tsohon mai wakiltar Najeriya ne a majalisar dinkin duniya kuma shahararre ne. A wannan rahoton, Legit.ng ta tattaro abubuwa shida da ya dace ku.
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ta gaji da yawaitar hadarrun jirgin sama da ke jawo asarar rayuka ba gaira ba dalili. Ta kafa kwamiti don gudanar da bincike
Wasu yan bindiga sun tuba daga aikata aiyukan Satar Mutane, sun miƙa makaman su ga hukumar 'yan sanda a jihar Adamawa. Kwashinan jihar ya tabbatar da haka.
CUPP ta yi kira ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da ya sauka daga muƙaminsa domin ya gaza a kowanne bangare kamar tsaro, lafiya, wutar lantarki da sauransu.
Tsagerun yan bindiga da ake zargin matasan IPOS/ESN ne sun shiga artabu da jami'an runduna ta musamman watau 'Special Forces' bayan bankawa ofishin yan sandan.
Matar matukin jirgin da yayi mummunar hatsarin da ya ritsa da manyan sojojin kasar, Olufade ta bayyana cewa mijinta ya yi mafarki da hatsarin ana gobe zai afku.
Yan sanda a birnin tarayya Abuja sun kama Ahmad Isah, mai rajin kare hakkin bil adama kuma dan jarida, saboda shararawa wata mari da ake zargi da cin zarafin wa
Labarai
Samu kari