Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Adamawa ta magana kan batun cewa tana shirin sauya dan takararta na gwamna. Ta bayyana cewa ta gamsu da zabin da ta yi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Wasu yan Najeriya sun yamutsa gashin baki a kan wani bidiyo da ke yawo wanda ya hasko dan dirama da ya wakana tsakanin Gwamna El-Rufai da kuma wani hadiminsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Libiya, Mohamed Younis Menfi, a fadar Aso Villa, dake birnin tarayya Abuja ranar Laraba, 26 ga Mayu.
Hotonan wani yaro da ya shigo birni bayan share shekaru a daji sun jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta in da ake ta mamakin lamarinsa da alhinin ya aka yi.
Mutumin da ya yi yunkurin kashe Limamin Masallacin Harami da ke Makkah a lokacin da yake gabatar da hudubar Sallar Juma’a ya yi ikirarin cewa shi ne Mahadi.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta sanar da cewa ta samu nasarar ciyar da daliban makaranta milyan goma karkashin shirin ciyar da yan makaranta a fadin tarayya
Fadar shugaban kasa a Najeriya tabbaya dalilan da suka sa shugaba Buhari bai halarci jana'izar shugaban hafsan hafsoshin sojin Najeriya ba, Janar Ibrahim Attahi
Malama Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban ƙasa, ya bayyana cewa shugaba Buhari bashi da niyyar neman zarcewa kan karagar mulkin ƙasar nan a zango na uku.
Kungiyar dattawan Arewa (NEF) ta yi kira fa shugaba Muhammadu Buhari da ya tabbatar da tsaron Najeriya, ya kare rayukan al'umma ko kuma ya amince ya gaza jagora
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta zargi shugabanni a kudancin Najeriya da hadewa arewa kai, ta kuma ce yan arewa musamman Fulani na zaman dar-dar a yankunan.
Labarai
Samu kari