Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja da dage ci gaba da sauraran karar da ake na neman soke rijistar ADC da wasu jam'iyyun adawa a Najeriya zuwa watan Yuli.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Jami'ar Wudil za ta hukunta wasu daliban da suka tsokani wata daliba saboda kawai ta sanya rigar Abaya. Hukumar makarantar ta ce sam ba ta amince wannan ba.
Daliban jami'ar jihar Kaduna sun tsunduma zanga-zanga saboda karin kudin makaranta da gwamnatin el-Rufai ta yi ba gaira ba dalili. Sun bayyana kokensu akai.
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya halarci taron kwanaki biyu kan jin bahasin al'umar Najeriya kan garambawul wa kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999
Tawagar wakilan ƙungiyar ECOWAS ƙarkashin jagorancin tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ta gana da hamɓararren shugaban ƙasar Mali da Firaminista.
Apostle Paul Okikijesu ya bukaci yan Najeriya da su dage da addu’a yayinda ya yi hasashen wasu annoba da ka iya afkuwa a tsakanin watannin Yuni da Yuli a kasar.
Fasinjoji masu tarin yawa sun nitse a yankin arewa maso yammacin Najeriya a ranar Laraba bayan tafkeken jirgin ruwa dauke da fasinja 160 ya kife a kogin Neja.
Dakarun sojin rundunar Operation Hadin Kai sun kai samame garin Kurkareta na jihar Yobe inda suka cafke masu samarwa Boko Haram kayan aiki da suka hada da mai.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, yace kamata yayi a baiwa gwamnatocin jihohin ikon yanke adadin ƙananan hukumomin su, ba wai a maƙala wa FG ba.
Shugaban kungiyar MAN na kasa ya ce ya kamata lita ya haura N165 saboda danyen mai ya tashi, matatun mai ba su aiki, amma kara kudin mai zai kawo matsaloli.
Labarai
Samu kari