An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Bayan nada sabon hafsan sojin Najeriya Manjo-Janar Farouk Yahaya, 'yan Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu game da sabon nadin na shugaba Buhari na yau dinnan.
Ministan ma'aikatar jin ƙai da walwala, Sadiya Farouk, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta biya dukkan ma'aikatan shirin npower (rukunin A da B) hakƙoƙin Su
Ga dukkan alamu, dan siyasar Najeriya, Femi Fani-Kayode, ya sake baiwa soyayya wata dama kuma bai kuma yi kasa a gwiwa ba wajen nuna sabuwar masoyiyar tasa.
Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya kawo wa shugaba Muhammadu Buhari ziyara fadar Aso Villa a ranar Alhamis, 27 ga watan Mayu, 2021, BUhari Sallau yace.
A yau Alhamis,27 ga watan Mayun 2021 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin saon shugaban hafsin sojin kasa na Najeriya.
Za ku ji ami’an Arewa da suka rike mukamin Hafsoshin sojin kasa bayan samun ‘yancin kai. Mun kawo sunayen tsofaffin hafsoshin, inda suka fito, da wa'adinsu.
Rundunar yan sanda a jihar Katsina, ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar hallaka yan bindiga huɗu, sun fatattake su daga kai hari a Dangeza jihar Katsina.
Rahoto ya bayyana cewa, an gano gawarwakin mutane 13 da suka mutu a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a jihar Kebbi jiya Laraba. Mutane da dama sun nutse.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Farouk Yahaya a matsayin shugaban dakarun sojin kasa na Najeriya.Yahaya,mai mukamain manjo janar zai maye gurbin Attahir.
Labarai
Samu kari