Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Al'ummar jihar Kaduna ta amince ta rabe zuwa jihohi biyu saboda gudun rikici da kokarin samar da zaman lafiya a yankunan kudu da arewacin jihar. Sun amince
Sultan da Oonin Ife sun fadawa Buhari ya canza dabara kan matsalar tsaro. Sarkin Musulmi ya koka, ya ce shugabanni suna bata lokaci, an gagara kawo zaman lafiya
Wani minista cikin ministocin Buhari ya bayyana matsayarsa game da tsayawa takarar shugabancin kasa a zaben 2023 mai karatowa. Ya ce bai bin son zuciyasa sam.
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa magance ƙalubalen ƙasar yan buƙatar haɗin kai da taimakon Yan Najeriya, masu mulki da kuma mutanen da ake mulka.
Soja ya hallaka wanda ya taimaka masa a hanya, ya jefar da gawarsa, ya dauke motar. Wani ‘dan uwan marigayin, Mista Idorenyin Ikpongeyen, ya tabbatar da haka.
Ministan shari’a ya jawo aka samu cikas wajen karbo $60bn daga kasar Amurka. Abubakar Malami ya sa Najeriya ta yi asarar wasu Tiriliyoyi da aka sace a katare.
Mai martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman Mai Shari'a Adamu Bello mai-ritaya a matsayin sabon hakimin Kankara biyo bayan tsige tsohon hakimi.
Wani magidanci wanda ya kasance shahararren mai maganin gargajiya ya bayyana cewa babban burinsa shine ya kara auren mata zuwa 20 duk da cewa tuni yana da 12.
A yayinda shirye-shiryen babban zaben kasar na 2023 ke kara samun karfi, Donald Duke, tsohon dan takarar kujerar shugaban kasa a SDP ya koma jam’iyyar ta PDP.
Labarai
Samu kari