IBB, Abacha, Buratai da sauran shugabannin hafsun sojojin kasa 20 da aka yi daga Arewa
A yau ne aka ji cewa shugaba Muhammadu Buhari ya nada Manjo-Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban hafsoshin kasan Najeriya.
Legit.ng Hausa ta kawo maku jerin ‘Yan Arewa da suka taba rike wannan matsayi a tarihi.
1. Laftanan Kanal Yakubu Gowon
Filato
1966
2. Laftanan Kanal Joseph Akahan
Benuwai
1967 – 1968
3. Manjo Janar Hassan Usman Katsina
Katsina
1968 – 1971
4. Laftanan-Janar T. Y Danjuma
1975 – 1979
5. Laftanan-Janar Gibson Jalo
Adamawa
1980 – 1981
KU KARANTA: Sojojin da su ka mutu tare da Janar Attahiru a jirgin sama
6. Laftanan-Janar Muhammad Inuwa Wushihi
Taraba
1981 – 1983
7. Manjo Janar Ibrahim Babangida
Neja
1984 – 1985
8. Laftanan-Janar Sani Abacha
Borno
1985 – 1990
9. Laftanan-Janar Salihu Ibrahim
1990 – 1993
10. Laftanan-Janar Aliyu M. Gusau
Zamfara
1993
11. Manjo Janar Chris Alli
Filato
1993 – 1994
12. Manjo Janar Alwali Kazir
Yobe
1994 - 1996
13. Laftanan-Janar Ishaya Bamaiyi
Kaduna
1996 – 1999
14. Laftanan-Janar Victor Malu
Benuwai
1999 – 2001
15. Laftanan-Janar Martin Luther Agwai
Kaduna
2003 – 2006
KU KARANTA: Janar Attahiru Ibrahim ya mutu a jirgi
16. Laftanan-Janar Luka Yusuf
Kaduna
2007 – 2008
17. Laftanan-Janar Abdulrahman Bello Dambazau
2008 – 2010
18. Laftanan-Janar Tukur Yusuf Buratai
Borno
2015 – 2021
19. Laftanan-Janar Attahiru Ibrahim
Kaduna
2021
Na karshe a jerin shi ne Manjo-Janar Farouk Yahaya wanda ya fito daga jihar Zamfara.
Janar Farouk Yahaya ya maye gurbin marigayi Laftanal Janar Ibrahim Attahiru da ya rasu a hatsarin jirgin sama a makon da ya gabata a garin Kaduna.
Asali: Legit.ng