Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya zabo wasu mutane ya ba su mukamai. Gwamnan ya nada masu bada shawara na musamman da mataimaka na musamman.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya zabo wasu mutane ya ba su mukamai. Gwamnan ya nada masu bada shawara na musamman da mataimaka na musamman.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Tawagar yan majalisar dokokin Najeriya sun kai ziyara kasar Amurka domin ganewa idanwansu sabbin jirage yaki na A-29 Super Tucano da gwamnatin Najeriya tayi oda
Gwamnatin jihar Borno ta bada umurnin rufe wasu makarantun gaba da sakandare biyu a jihar bayan rikicin da ɗalibai suka yi na makonni biyu, The Punch ta ruwaito
Maira Bashir El-Kanemi wata kyakkyawar budurwa ce wacce ke da soyayyar tukin jirgi. Kwanan nan a kafafen ra'ayi da sada zumunta hotunan ta suka bayyana kuma yan
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa idan yana da muradi da kudirin tsayawa takarar shugaban ƙasa, to babu wani wanda ya isa ya dakatar da shi.
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ziyarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau, domin ba shi bahasi kan rikicin shugabancin da ke faruwa a Mali.
Maira Bashir El-Kanemi budurwa ce matashiya 'yar Najeriya wacce tun asalinta take sha'awa tare da fatan tukin jirgin sama.Matashiyar 'yar Najeriyan ta zama abu.
Manjo Janar Farouq Yahaya, a ranar Juma’a 28 ga Mayu, ya fara aiki a matsayin Shugaban Sojojin Najeriya na 22, a Hedikwatar Soji da ke babbar birnin Abuja.
Jami'an yan sanda uku na ofishin Umutu dake karamar hukumar Ukwani a jihar Delta sun rasa rayukansu cikin daren Juma'a, 28 ga watan Mayu, 2021, rahoton TVC.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari caji ofis na yan sanda a Umutu a karamar hukumar Ukwuani a jihar Delta hakan ya yi sanadin mutuwar mut
Labarai
Samu kari