Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kai ziyarar ban girma ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Kano ranar Alhamis 25 ga watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kai ziyarar ban girma ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Kano ranar Alhamis 25 ga watan Yunin 2026.
Ustazai da ke koyarwa a Islamiyya sun haɗawa a iyalan malamar Islamiyya da aka kashe a Kaduna tallafin kudi sama da N270,000. Mijin Ummulkhairi ne ya karbi kudin.
Za a ji Najeriya ta karbo aron kudin da ya haura Naira Tiriliyan 20 a shekara biyar. Daga tsakiyar 2015 zuwa 2020, DMO ta ce bashin Najeriya ya karu da 170%.
Kafin ya bar Duniya, Abubakar Shekau ya fadi inda Boko Haram ke samun makamai. A wani sako da ya shiga hannun ‘Yan jarida, an ji Shekau ya na wadannan bayanan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake nada Mr Garba Abari a matsayin shugaban hukumar wayar da kan 'yan kasa wato NOA, The Cable ta ruwaito. Ministan Labarai da Al'a
Dalibai mata a jami'ar Kimiya da fasaha ta jiha dake garin Wudil, jihar Kano sun yi bikin murnar ranar Abaya a yau Alhamis, 27 ga Mayu, 2021, rahoton BBC Hausa.
Hukumar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta samu nasarar damkar mai baiwa gwamnan jihar, Abdullahi Sule, shawara na musamman da wasu mutane 16 bisa zargin kwasar kaya
Tun daga 1999 lokacin da Najeriya ta koma kan mulkin farar hula, shugabannin kasar sun nada shugabannin soji tara, wanda ya kawo jimillar zuwa 10 da na yanzu.
Annobar amai da gudawa ta salwantar da rayukan mutane bakwai yayin da wasu suna nan suna jinya a cibiyar lafiya ɓai ɗaya, PHC, da ke mazabar Garko a ƙaramar huk
Shugaban hukumar shirya zaben kasa INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu, ya yi gargadin cewa yunkurin kawo hargitsi harkar zabe na iya lalata demokradiyyan Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, ya taya sabon shugabam rundunar sojin ƙasa Murnar naɗin sa, yace mutum ne mai juriya da hangen nesa akan aikinsa.
Labarai
Samu kari