Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnan Kaduna, El-Rufai ya bayyana yadda matansa suka guje masa yayin da kamu da COVID-19. A cewarsa, wani gwamna ne ya shafa masa cutar shi kuwa ya kawo ta.
Rundunar sojojin Nigeria na cigaba da samun nasara a kan yan ta'addan kungiyar Boko Haram a yayin da suke ragargazar su a yankin arewa maso gabashin kasar. Daka
Mahukunta a Makarantar Sakandare ta Mata na St Claire's Girls Grammar School, Offa, jihar Kwara sun rufe makarantar saboda firgici kan jin wasu muryoyi da ake z
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sake daliban jami'ar Greenfield bayan sama da wata guda a hannunsu.k
Shugaban hukumar hana almundahanda yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya bayyana cewa kayan adon da suka kwace daga hannun tso
Kungiyar kare hakkin Musulmai a Najeriya, MURIC ta bayyana goyon bayanta da bukatar dokar addinin Musulunci a yankin kudu maso yammacin Najeriya, yankin Yoruba.
Gwamna ya fatattaki mutum 1, 000 da ya ba mukamai a ranar cikarsa shekara 6 a ofis. Gwamnan jihar Ebonyi ya bada wannan sanarwa a jawabin bikin cika shekara 6.
Jam'iyyar APC ta yi martani a kan haduwar babban jigonta, Bola Tinubu da Atiku Abubakar a filin jirgin Abuja, ta ce kawai sun yi kicibis da juna ne a hanya.
Zaben fidda gwanin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na zaben kananan hukumomi dake gudana ranar Asabar ya bar mutum biyu a mace da kuma wasu dama a jik
Labarai
Samu kari