Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta ki amincewa da batun addini a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya. Ta ce ita babu ruwanta da batun kowane irin addini a kasar.
Rundunar Sojin saman Najeriya ta ce ana bincike game da hatsarin jirgin da ya kashe tsohon COAS, Ibrahim Attahiru da wasu mutane 10 a ranar Juma’a, 21 ga Mayu.
Rundunar Sojin operation haɗin kai ta samu nasarar fatattakar harin mayaƙan Boko Haram a jihar Borno, ta kuma sheƙe yan ta'addan da yawan gaske a yayin fafatawa
Wani direban babban mota da ba a san ko wanene ba ya kashe jami'in hukumar kiyayye haddura ta kasa, FRSC, a kan babban titin Hotoro ring - road a jihar Kano, Va
Jami'an tsaro sun samu nasarar hallaka wasu yan bindiga 4 dake ƙoƙarin kai hari caji Ofis, hakanan kuma sun ɗamke wasu 6 daga cikinsu a wata fafatawa da suka yi
A hoton dai anga inda shugaba Buhari yake rawa da wata kyakkyawar mace, inda ya rike mata hannu a gaban mutane wanda duk yawancin mutanen dake wajen mata ne.
Yan bindiga maus garkuwa da mutane sun koma hanyar Abuja-Kaduna yayinda suka tare matafiya a ranar Juma'a kuma sukayi awon gaba da wasu, tsohon Sanata Shehu San
A kalla mutane 10 ne suka gamu da ajalinsu a hannun yan bindiga yayin hari da harin ramuwar gayya da suka kai a wasu kauyuka da ke karamar hukumar Giwa ta jihar
Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar zargin amfani da takardan karatu na bogi da All Progressives Congress (APC) ta shigar kan gwamnan jihar Edo, Godwin.
Labarai
Samu kari