Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Rundunar yan sandan jihar Imo, ta bayyana cewa marigayi Ahmed Gulak (jigo a jam'iyyar APC) ya fita daga masaukin sa ba tare da ya sanar da hukumar yan sanda ba.
Shugabannin yankin kudu da tsakiyar Najeriya sun shiga wani yanayi, sun bayyana bukatarsu ga shugaba Muhammadu Buhari idan ba a son Najeriya ta mutu cikin sauki
Biyo bayan hallaka tsohon hadaimin Jonathan, Ahmed Gulak, 'yan Najeriya sun yi sharhi game da kisan dan siyasar, sun kuma bayyana ra'ayoyinsu akan kisan nasa.
Rahoton Legit.ng Hausa, ya tattaro muku bayanai game da rayuwar Ahmad Gulak, wanda ya kasance tsohon hadimi ga Goodluck Jonathan. An harbe Ahmad Gulak yau.
Ƙungiyar Malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU, ta bayyana sabon shugabanta bayan gudanar da zaɓe a wajen taron data gudanar a jami'ar Nnamdi Azikiwe dake jihar Anambra
Wasu 'Yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun yi awon gaba da wani ɗan majalisar dokokin jihar Nasarawa a kan hanyar sa ta zuwa birnin Jos, jihar Plateau.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun bindige Ahmed Gulak, tsohon mai bada shawara na musamman ga tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a Owerri, ji
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Kogi, ta bayyana cewa jami'an ta Sun samu nasarar cafke wasu mutum huɗu ɗauke da bindiga da mashin kirar bajaj a Kogi
Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani shugaban makarantar sakandare a jihar Katsina. Sun kira danginsa amma basu bayyana me suke so ba, kuma sun hana kira.
Labarai
Samu kari