Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Sauka kwamishinoni da sauran masu rike da mukaman siyasa da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi a ranar Talata na daga cikin shirye-shiryen sauya shek
Rahotanni sun kawo cewa har yanzu mazauna garin Gauraka na jihar Neja, basa kwana a cikin gidajensu saboda tsoron sace su yayin da wasu suka yi kaura gaba daya.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi amincewar majalisar dattijai kan naɗin sabon shugaban rundunar sojin ƙasa, Mejo Janar Farouk Yahaya a wata takarda.
Majalisar dattijai a ranar Talata, ta yi alhinin mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru da Ahmed Gulak inda tayi shiru na minti 1.
Real Madrid ta zabi Kocin da zai maye gurbin da Zinedine Zidane ya bari. Real ta daina zawarcin Antonio Conte da Raul Gonzales ta na neman Carlo Ancelotti.
Wasu yan bindiga kimanin 20 sun kutsa Alaafia Estate a Orogun, Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun raba mutane da kayayyakinsu da kudadensu, The Punch ta ruwai
Babban lauyan kasar, Femi Falana ya fadawa ‘yan majalisar dokokin jihar Lagas cewa akwai bukatar a wadata talakawa domin a tabbatar da zaman lafiya a kasar.
Rahoton tsaro daga gwamnatin jihar Kaduna sun bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka hallaka mutane hudu da raunata wata mata a yankin kudancin jihar ta Kaduna.
Biyo bayan jita-jitar cewa an kashe shugaban hukumar jarrabawa ta NECO, hukumar tare da 'yan sanda, sun yi cikakken bayanin yadda gaskiyar lamarin ya faru.
Labarai
Samu kari