Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Jihohi uku na yankin arewa maso gabas sune aka bayyana a matsayin cibiyar ta'addanci na Najeriya. Adamawa,Borno da Yobe sune jihohin da suka fi kowannen jihohi.
Gwamnatin jihar Gombe a ranar Litnin ta sanar da cewa rikici tsakanin Shongom da Faliya kan filin gona ya yi sanadiyar mutuwar mutum guda tare da kona gidaje.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mataealle, ya bada umarnin dakatad da Sarkin Ɗansadau da Hakimin Nasarawa Mailayi bisa zarginsu da hannu wajen ayyukan yan bindiga.
Gwamnonin arewa sun yi gagarumin gargadi ga yan Najeriya a kan siyasantar da kisan Ahmed Gulak wanda yan bindiga suka yi a Imo, cewa hakan na iya kawo rikici.
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya bayyana cewa, masu fafutukar a soke shirin NYSC ba mutane masu son zaman lafiya da ci gaban Najeriya ba ko kadan.
Matasa a yankin Itapgbolu dake karamar hukumar Akure ta arewa dake jihar Ondo sun fatattaki basaraken yankin bayan mutuwar wani dan sanda mai suna Ayo Oloyede.
Shugaban kasa ya kori Shugaban NSITF bayan ya yi saci kudi da sunan horas da Jami'ai. Buhari ya tsige Shugaban Hukuma saboda ya wawuri Biliyoyin kudin Gwamnati.
Kungiyar 'yan bindiga da suka shirya sace 'yan matan makarantar sakandare ta Jangebe dake jihar Zamfara a farkon shekarar nan,sune ke da alhakin kwashe daliban.
Babagana Kingibe ya zama Jakada na musamman zuwa yankin tafkin Chadi. Ambasada Kingibe ya taba rike kujerar Minista da Sakataren Gwamnatin Tarayya a Najeriya.
Labarai
Samu kari