Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
'Yan bindiga da ake zargin mayakan ISWAP ne a halina yanzu suna kai farmaki sansanin sojoji dake yankin kudancin Borno, kamar yadda majiyoyin tsaro suka sanar.
Dandalin sada zumunta na Twitter ya goge wani rubutu da Shugaba Muhammadu Buhari ya wallafa inda ya yi barazanar cewa bi da wasu yan Nigeria da ke 'tada zaune t
Bayan shafe shekaru ana kai ruwa rana, majalisar dattijai ta amince da daidaita tsakanin kwalin HND da na digiri. Ana kuma shawartar kamfanoni su amince da haka
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya umarci dukkan mazauna jihar da su mika makaman da suka mallaka ba bisa ka'ida ba ga hukumar yan sanda mafi kusa dasu.
Rundunar yan sandan Nigeria reshen jihar Plateau ta ce ta kama wasu da ta ke zargin suna suka kashe AIG Christopher Dega (mai murabus), babban mashawarcin Gwamn
Shugaban hukumar lafiya a matakin farko, Dr Faisal Shua'aib, ya bayyana cewa an samu rahoton kamuwa da rashin lafiya sama da 10,000 bayan yin rigakafin COVID19.
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabas ta yi Allah wadai da kisan Ahmed Gulak, jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sannan ta nemi a kama masu laifin.
Za ku ji cewa Gwamna jihar Ebonyi David Umahi ya ce ya san wadanda su ke kai hare-hare a Kudu. David Umahi yake cewa matasan Ibo ne suke wannan aiki ba kowa ba.
Babban Limamin masallacin Gidan Talabijin na Jihar Adamawa (ATV), Malam Abdulkadir Isa ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Gwamnan Jihar domin ceto jama'a.
Labarai
Samu kari