Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Yaki da rashin gaskiya da Gwamnati ta ke yi, ya kai gidan Kwastam, za a binciki manya. Ma’aikacin da ya yi karya ko ya wawuri kudi zai gamu da dauri a kurkuku.
Wasu 'yan fashi da makami dauke da muggan makamai sun afkawa wasu bankuna da kuma ofishin 'yan sanda a jihar Osun. Sun kashe mutane, sun kuma yi barna sun gudu.
Daliban makarantun sakandare a jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin jihar ta samarwa dalibai mata audugan mata kamar yadda ta ke samar da littafan karatu kyauta,
Wasu miyagu dauke da makamai sun kai farmaki yankuna Ikire da Apomu dake kananan hukumoniin Irewole da Isokan na jihar Osun kuma ana zargin har sun kashe mutum.
Mataimakin gwamnan jihar Neja, Muhammed Ketso, ya bayyana cewa gwamnati ta fara tattaunawa da yan bindigam da suka sace ɗaliban makarantar islamiyya a Tegina.
Rundunar 'yan sandan Najeriya tace ta bankado wani wurin hada bindigogi AK-47 a karamar hukumar Jos ta kudu dake jihar Filato a ranar Laraba.Mai magana da yawu.
Hukumar kwastan reshen yankin arewa ta tsakiya ta bayyana cewa ta ɗamke kayayyakin da akai kokarin shigowa da su Najeriya da suka kai na kimanin Miliyan N28m.
Alhaji Abubakar Hassan, mamallakin Islamiyyar Salihu Tanko dake garin Tegina a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja, ya ce har yanzu gwamnati bata tuntubi hukuma.
Kungiyar manoma da kasuwancin albasa, sun bayyana karara cewa, 'yan kudu sun ci albasar karshe, domin kuwa ba za su sake kai musu albasa yankin kudanci ba.
Labarai
Samu kari