Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rahotanni da muke samu a yau Juma'a, sun nuna cewa Hukumar 'yan sanda ta tabbatar da nadin Alkali Baba, a matsayin babban Sufeto Janar na 'yan sanda (IGP).
Mutane 13 cikinsu har da mata da kananan yara sun riga mu gidan gaskiya sakamakon hatsarin jirgin ruwa da ya faru a karamar hukumar Shagari na jihar Sokoto a ra
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benuwe, ya yi ikirarin cewa wasu gwamnoni da wasu mambobin jam’iyyar PDP sun koma jam’iyyar APC ne saboda suna tsoron tuhumar EFCC.
Rahotan da muka samu daga TVC News na cewa wasu yan bindiga sun hallaka manoma 12 tare da raunata wasu tara a kananan hukumomin Magami da Bayani a jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya amince da sauke dukkan shugabannin riko na kananan hukumomin a jiharsa daga ranar Juma'a 4 ga watan Yunin shekarar 2021
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar zaman majalisar ‘yan sanda a fadar Shugaban kasa da ke babbar birnin tarayya, Abuja, a yau Juma'a, 4 ga watan Yuni.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana kasar Najeriya a matsayin kasar da yanzu haka ke kwararar da daci da bakin ciki maimakon zuma da madara.
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Dr. Isa Pantami ya yi ikirarin cewa tsarin ga gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya bullo da shi na tursasawa yan
Sheikh Ahmad Gumi, shahararren malamin Musulunci, ya shawarci gwamnatin tarayya da ta yi amfani da tubabbun yan bindiga wajen yakar wadanda suka ki mika wuya.
Labarai
Samu kari