Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Kowa ya fara tofa albarkacin bakinsa biyo bayan dakatar da kafar Twitter da Najeriya ta yi. Bukola Saraki da Atiku Abubakar sun yi martani kan lamarin na Twitte
Biyo bayan hana yin Twitter na wani lokaci a Najeriya, Shehu Sani ya ba da shawarin yadda ya kamata 'yan Najeriya su yi idan suna son hawa shafin na Twitter.
Kamfanonin sadarwar dake aiki a Najeriya kamar MTN, Glo, Airtel da 9mobile sun fara rufe damar shiga shafin twitter a Najeriya biyo bayan umarnin da NCC ta basu
Ƙungiyar kwadugo, NLC, ta aikewa shugaba Buhari wasiƙa, inda ta shaida masa cewa zata tsunduma yajin aiki na ƙasa idan gwamnatin Kaduna taƙi aiwatar da MoU.
Hukumar NCC ta ba kamfanonin sadarwa umarnin su gaggauta bin umarnin gwamnatin Buhari na dakatar da ayyukan Twitter a Najeriya. Kamfaninon sun karbi umarnin.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Adamawa ta bukaci gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma da ya fito da wadanda suka kashe iigonta, Ahmed Gulak.
Twitter ta bayyana tsananin damuwarta bayan hukuncin gwamnatin tarayya na dakatar da ayyukanta a Najeriya.Sarah Hart, babbar manajan yada labarai ta Twitter na.
Mai dakin Shugaba Muhammadu Buhari, First Lady, Aisha Buhari ta dakatar da amfani da shafinta na Twitter bayan da gwamnatin Nigeria ta dakatar da shafin daga gu
Facebook, wata kafar sada zumuntar zamani ta cire tsokacin shugaban kasa Muhammadu Buhari a shafinsa. Shugaban kasan a ranar talata yayi barazanar maganin masu.
Labarai
Samu kari