Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana dalilin da yasa gwamnatinsa ta dakatar da twitter a Najeriya, yace shafin yana rura wutar rikici tsakanin yan ƙasa.
Gwamnatin Amurka karkashin shugaban Joe Biden ta yi Alla-wadai da haramta manhajar sada zumunta ta Tuwita da gwamnatin Najeriya tayi ranar Juma'a, 5 ga Yuni.
Hukumar mayakan saman Najeriya NAF za tayi sabbin jiragen yaki iri-iri guda ashirin kafin karshen shekarar nan, Babban hafsan hukumar, Air Marshal Oladayo Amao.
Gwamnatin jihar Borno ta haramta sayar da gawayi da itace a titunan Maiduguri, birnin jihar kuma ta baiwa yan kasuwa kwanaki biyu su koma kasuwar dake titn Damb
Hukumar yan sanda a jihar Kebbi a ranar Asabar ta tabbatar da kisan mutum 88 da tsagerun yan bindiga suka yi a karamar hukumar Danko/Wasugu na jihar Kebbi.
Kamfanin Twitter ya nuna shirinsa na taimakon 'yan Najeriya wurin amfani da kafar sada zumuntar duk da gwamnatin tarayya ta dakatar da hakan.A wata takarda da.
An gano ma'aikatan filin jirgin sama a cikin wani bidiyo dauke da shebur suna kwakulo laka yayinda wani jirgi zame ya kuma makale a yayin da yake shirin tashi.
Ministan sharia, Abubakar Malami, a ranar Asabar, 5 ga watan Yuni, ya yi umurnin gurfanar da wadanda suka karya umarnin Gwamnatin Tarayya na dakatar da Twitter.
Kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta bayyana dalilinta na kashe shugaban kungiyar ta'addanci ta Boko Haram, Abubakar Shekau.A wani sakon cikin gida daga shugaban IS.
Labarai
Samu kari