Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan malamar Islamiyya, Ummulkhairi da aka kashe. Ya ce an gurfanar da wasu a kotu.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Pastor Tony Ugochukwu na Blaze a Fire Ministry da ke Sapele, jihar Delta an samu rahoton cewa ya gudu da wasu makudan kudade da aka tara domin siyan kayan kidan
Fusatattun mazauna a ranar Litinin sun afka wa kauyen Iraye da ke Sagamu, cikin Karamar Hukumar Sagamu ta Jihar Ogun, suka yi kaca-kaca da wani rugar Fulani.
Shugaba Muhammadu Buhari ya samu yabo daga Primate Elijah Ayodele wanda yayi ikirarin cewa shugaban ba zai yi yunkurin ci gaba da rike mulki ba a karo na uku.
Babban bankin duniya, ya bayyana yadda tattalin arzikin Najeriya ya karu, tare da bayyana hasashen habakarsa cikin shekaru uku masu zuwa a nan gaba kadan..
Samuel Ortom, gwamnan jihar Binuwai, ya ce dakatar da Twitter hanya ce ta kawar da hankulan 'yan Najeriya wacce gwamnatin tarayya ta samo domin rufe gazawarta.
Rundunar soji ta dira sansanin 'yan ta'addan IPOB ta kuma hallaka da dama cikin 'yan ta'addan. Sun kwato bindigogi tare da ceto wata jami'ar 'yar sanda a wajen.
Hukumar wata jami'ar Najeriya, ta bayyana cewa, masu bincike a jami'ar sun kera maganin Korona, wanda a cewarta zai kammala nan ba jimawa ba bayan bincike.
Ministan ma'aikatar jin kai da walwala, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya zata tallafa wa yan Najeriya kimanin miliyan ɗaya da N5,000 .
Wani Lauya ya ce sai dai gidan yari za su cika makil idan aka ce za a kama masu yin Twitter. Ya ce ayi a gama, amma haramta Twitter a kasar nan ba zai yiwu ba.
Labarai
Samu kari