Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
UNICEF na kan yaba wa gwamnatin Najeriya kan ƙoƙarin tabbatar da sakin su, sannan muna kira da a ayi duk mai yuwuwa wajen samar da tsaro a makarantu wanda
kumomin ƙasar Rasha ne dai suka amince da maganin na Sputnik V a watan Agusta bayan kuma ya kasance magani na farko da aka fara gwadawa a duniya, duk da cewa
Fastoci dauke da hotunan Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi na neman takarar shugaban kasa a shekarar 2023 sun bazu a jihar Adamawa. Fastocin da aka fi gani a wa
Tsohon mai neman takarar shugaban kasa, Adamu Garba, a ranar Juma'a, ya ce yi wa yan bindiga ruwan harsashi ba zai kawo karshen kallubalen tsaron da ake fama da
Rundunar tsaro na yan-sa-kai a jihar Bayelsa sun kama wasu masu garkuwa da mutane biyu bayan sun kama wata ma'aikaciyar gwamnati da karbe mata wasu kudade.
'Yan sanda da sauran jami'an tsaron kasa da na cikin gida a jihar Zamfara sun tsunduma fafutukar neman inda aka kai daliban da aka sace a yau Juma'a a jihar.
Shugabannin kungiyoyin NUT da NANS sun fara duba yiwuwar a rufe makarantu a Najeriya. Watakila a nemi a rufe makarantu kaf saboda satar dalibai a yankin Arewa.
Fusatattun matasa sun farma yan jarida a yayinda suka isa garin Jangabe da ke karamar hukumar Talata-Mafara ta jihar Zamfara don dauko rahoto kan sace yan mata.
Shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya, shiyar karamar hukumar Billiri a jihar Gombe, John Joseph, ya bukaci al'ummar Musulman garin su yafe musu bisa rikicin.
Labarai
Samu kari