Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Gwamna Nyesome Wike ya sha alwashin cewa ba zai taba ziyartan shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a fadarsa da sunan neman taimako kan wata matsala a jiharsa.
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a Rigasa, Kaduna a ranar Laraba ta yanke wa wata mata ’yar shekara 34,mai suna Zainab Ibrahim, hukuncin daurin watann
Rahotanni sun bayyana yadda wani bata-garin fasto ya kashe matarsa, sannan ya tone rami cikin gidansa dake kusa da cocinsa ya binne ta tsawon kwanaki bakwai.
Kakakin shugaban ƙasa Garba Shehu ya ce gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, suna bakin ciki kan dakatar da Twitter ne saboda ya rage damar da suk
A jihar Katsina, wani yaro ya yi garkuwa da kanwarsa, daga baya ya aika ta barzahu. An kai maganar zuwa babban ofishin ‘yan sanda, ana binciken wani saurayi.
Minista labarai ya bada shawarar a rika sa ido a ayyukan irinsu Facebook, Twitter, WhatsApp. Lai Mohammed yana so a rika bibiyar abubuwan da ake yi a kafofin.
Francis Atuche, tsohon manajan daraktan tsohon bankin PHB Plc, ya samu hukuncin shekaru shida a gidan yari kan damfarar makuden kudade har naira 25.7 biliyan.
Za a ji cewa Jami’an Gwamnati sun fada ragar EFCC a kan zargin badakalar N500m a Sokoto. EFCC ta kai karar Ma’aikatan Gwamnati 5 da zargin wawurar kudin fansho.
Cristiano Ronaldo ya yi sanadiyyar da kamfanin Coca Cola ya yi asara. Bayan tsohon ‘Dan wasan Real Madrid ya ki shan Coke, hannun jarinsu ya sauka da 1.6%.
Labarai
Samu kari