Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce wanda zai gaje shi zai rufe gidaje tare da ragargajesu domin habaka jihar fiye da yadda yayi a jihar, Daily Trust.
Wani dan Najeriya ya koka game da yadda kasuwar jaridu ke zagwanyewa a cikin shekarun nan sakamakon bayyanar kafofin yada labarai na intanet. Mutumin mai suna M
Wata cikakkiyar likita ta sheka lahira bayan wasu 'yan bindiga sun harbeta a kauyen Salka dake karamar hukumar Magama ta jihar Neja, Daily Trust ta ruwaito.
Mamallakin Facebook, Mark Zuckerberg yana daya daga cikin jama'a masu son tara kadarori.Duk da 'ya'yansa biyu kacal masu shekaru 3 da 5 ya mallaki dukiyoyi.
Hukumar Global Monetary Authority ta ce harajin da aka daura ma 'yan Najeriya ba ya nuni da irin kudin da kamfanin samar da lantarki da kuma kamfanin da take.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta jadada ikon da shugaban kasa ke da shi na kara wa'adin mulkin babban sufetan yan sanda, IGP, har zuwa lokacin da a
Biyo bayan harin da wasu yan bindiga daɗi suka kai FGC a jihar Kebbi, rundunar yan sanda ta bayyana cewa har yanzun ba ta gano yawan ɗaliban da aka sace ba.
Ahmed Musa wanda shine kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa, Super Eagles ya wallafa wani gajeren bidiyonsa a garejinsa dake jihar Kano inda yake godiya.
Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta ce daga yanzu za ta bukaci dukkanin masoyan da suke shirin aure mabiya addinin Musulunci a jihar da lallai sai sun halarci kwasa.
Labarai
Samu kari