Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Sanata Ali Ndume ya ce yafi samun natsuwa da kwanciyar hankali idan yana Maiduguri, babban birnin jihar Borno fiye da idan yana garin Abuja,babban birnin kasar.
Daliban makarantar FGC Birnin-Yauri a jihar Kebbi wacce ta tsira daga harin a ranar Alhamis ta ce bata tsamanin maharan da suka kai musu hari yan Nigeria ne.
Gwamnonin da aka zaba a jam’iyyar PDP sun yi wa hadiman Shugaban kasa Muhammadu Buhari raddi, sun ce kalamansu ba sa yin kama da wanda shugaban kasa zai yi.
Tsohon sanata da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar wakilai, Sanata Shehu Sani ya yi Allah-wadai da gazawar shugabanni wajen kare dalibai a kasar.
Mutum uku sun rasu yayin da wasu 13 suka jikkata sakamakon fashewa da tankar man fetur ta yi a Legas a daren ranar Alhamis, Daily Trust ta ruwaito. Fashewar tan
Wata Kotun Shari’a da ke Kano, a ranar Alhamis ta ba da umarnin a bai wa wasu matasa shida bulala ashirin kowanne saboda satar wayoyin hannu har guda takwas.
Hukumar yaki da cin hancin tattalin Kasa ta ce kawo yanzu ta gano sama da Naira biliyan 6, da gidaje 30 da motoci 32 tsakanin watan Maris zuwa Yunin bana.
Kungiyoyin Arewa sun sa kudi ga duk wanda ya kamo Nnamdi Kanu ta yadda za a kai shi wurin jami’an tsaro, su cigaba da shari’ar da ake yi da shi kafin ya tsere.
A ranar Alhamis ne Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara zuwa Borno. Shugaban kasar ya yi bayani a kan dangantakarsa da Barebari a cikin fadar Shehun Borno.
Labarai
Samu kari