Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Wani matashi ɗan Nigeria mai suna @sarnchos a ranar Talata, 25 ga watan Mayu ya bayyana yadda wani dattijon bahaushe ya riƙe amanan mahaifinsa tsawon shekaru 30
Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya bayad da umarnin hana mafani da babu, keke nafef da ƙaramar motar bas a faɗin jihar sabida magance kai hari da su.
'Yan bindiga wadanda ake zargin 'yan kungiyar IPOB ne sun kai mugun hari hedkwatarr hukumar kula da shige da fice ta Najeriya dake Ubakala, Umuahia a Abia.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya aika sako ga daliban jami'ar Greenfield da aka sako jiya Asabar. Ya yi kira da su manta komai da tuni ya wuce.
Gwamnan Kaduna, El-Rufai ya bayyana yadda matansa suka guje masa yayin da kamu da COVID-19. A cewarsa, wani gwamna ne ya shafa masa cutar shi kuwa ya kawo ta.
Rundunar sojojin Nigeria na cigaba da samun nasara a kan yan ta'addan kungiyar Boko Haram a yayin da suke ragargazar su a yankin arewa maso gabashin kasar. Daka
Mahukunta a Makarantar Sakandare ta Mata na St Claire's Girls Grammar School, Offa, jihar Kwara sun rufe makarantar saboda firgici kan jin wasu muryoyi da ake z
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sake daliban jami'ar Greenfield bayan sama da wata guda a hannunsu.k
Shugaban hukumar hana almundahanda yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya bayyana cewa kayan adon da suka kwace daga hannun tso
Labarai
Samu kari