Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Sauran shekaru biyu zaben amma akwai manyan kalubale dake kokarin tarwatsa jam'iyyar APC a jihar Kano, babbar cibiyar kasuwancin arewa kuma jihar da jam'iyyar.
Shugaban rundunar sojin kasan Najeriya, Manjo Janar Faruk Yahaya, ya ziyarci sojojin da suka samu raunika yayin yakar 'yan ta'adda kuma suke kwance a asibiti.
Shugabannin kamfanin MTN sun ziyarci shugaba Buhari a fadarsa dake Abuja. Shugaban yayi amfani da wannan dama, inda ya roƙi MTN ya sauƙaƙa wa yan Najeriya.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa, ba kowane dan siyasa ne zai amince ya mikawa mulkin kasar ba. Ya bayyana cewa, dole ne dan siyasar ya cika wata ka'ida mai kyau.
Firaministan India ya aikewa shugaba Buhari wasika da ke shawartarsa kan muhimmancin motsa jiki na Yoga. Ya ce irin wannan motsa jiki kan taimaka a yaki Korona.
Biyo bayan abun da ya faru mara daɗi a Birnin Yauri na jihar Kebbi, gwamnan jihar yayi alƙawarin baro ofishinsa, ya haɗe da mafarauta a shiga cikin daji da shi.
Dr Joseph Albasu Kunini, Kakakin majalisar dokokin jihar Taraba ya yi wani zance da zai bawa mutane da dama a arewa mamaki dangane da batun hana kiwo a fili a a
Kwamitin kula da kudaden gwamnati na Majalisar Dattijai ya bayyana cewa sakamakon binciken da ya gudanar ya gano cewa ma’aikatan gwamnati sun fi aikata cin hanc
Gwamnonin kudu maso gabashin kasar sun nesanta kansu daga kungiyoyin da ke kira ga raba kasa, sun yi kira ga hadin kan Najeriya da tir da rikice-rikicen yankin.
Labarai
Samu kari