Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Kungiyar SERAP ta na so a hana hukuma haramtawa ‘Yan jarida amfani da Twitter. Hana aiki da Twitter a Najeriya ya jawo an maka Gwamnatin Buhari a gaban Alkali.
Dan sanda mai mukamin sifeta a jihar Enugu ya shiga hannu bayan luguden wutan da yayi a ranar Lahadi wanda ya janyo mutuwar mutum biyar a take, TheCable ta ce.
Tsohon Gwamnan Imo, Rochas Okorocha ya ce Ibo za su fi kowa asara muddin aka rabu. Okorocha ya ce duk wani babba sai da ya yi tarayya da Ibo,kafin ya kai ga ci.
Bayan shugaba kasa Muhammadu Buhari ya ba sojoji umarnin hana ‘Yan ta’adda sakat, Dakarun ISWAP sun sheka lahira a sakamakon harin Sojojin kasa na sama a jiya.
Yusuf Galami, dan takara a jam'iyyar APC a zaben maye gurbi na mazabar tarayya ta Gwaram dake jihar Jigawa yayi nasarar kayar da dan takarar jam'iyyar PDP.
A baya dai sojoji Sun samu nasarar hallaka yan bindigan da suka sace ɗaliban Yauri aƙalla mutum 80, inda suka ƙubutar da malamai biyu tare da ɗalibai biyar.
'Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Mr Anja Mallam, Dagacin kauyen Dogon Daji a karamar hukmar Sanga a jihar Kaduna kamar yadda Daily Trust
Biyo bayan sace ɗaliban makarantar sakandiren gwamnatin tarayya FGC dake Birnin Yauri, jihar Neja, gwamnatin jihar ta fara ɗaukar matakan kariya ga ɗalibai.
An yi musayar wuta tsakanin 'yan bindiga da sojoin Najeriya, lamarin da ya kai ga kishe 'yan bindiga 15 da kuma jarumin soja daya. An gano gawarwakinsu a daji.
Labarai
Samu kari